1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tattaunawar Shugabannin ƙasashen Afirka da na Turai

April 3, 2014

A taron kwanaki biyu da suka gudanar a birnin Brussels na Beljium shugabannin ƙasashen sun yi nayarin ƙara ƙarfafa dangantaka da kuma hulɗa a tsakaninsu

https://p.dw.com/p/1BbQX
Hoto: Reuters

Aƙalla shugabannin kusan 70 daga ƙasashe daban-daban na Turai da na Afirka suka halarci taron inda suka tattauna batun hulda da maganar baƙi zan ci rani daga nahyihar Afirka da kuma batun tashin hankalin da ake fama da shi a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Zainab Mohammed Abubakar