1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wa ya kashe Jamal Khashoggi?

Lateefa Mustapha Ja'afar
October 18, 2018

Kisan dan shahararren dan jaridar nan dan asalin kasar Saudiyya mazaunin Amirka Jamal Khashoggi a ofishin jakadancin Saudiyyan da ke birnin Istanbul na Turkiyya na ci gaba da daukar hankalin duniya.

https://p.dw.com/p/36meV
Türkei, Istanbul: Ermittler vor der Arabischen Botschaft
Ci gaba da bincike kan kisan dan jarida Jamal KhashoggiHoto: Getty Images/AFP/Y. Akgul

Masu bincike na ci gaba da kokarin gaanin sun gano wanda ya hallaka shahararren dan jaridar nan dan asalin kasar Saudiyya mazaunin Amirka Jamal Khashoggi a ofishin jakadancin Saudiyyan da ke birnin Istanbul na Turkiyya na ci gaba da daukar hankalin duniya. Mahukuntan Ankara dai na karfafazarginsu a kan Saudiyyan, zargin da mahukuntan Riyadh ke ci gaba da musantawa.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna